Source | Target | access provider | mai samar da iso ga yanar-gizo |
broadband | Salon sadarwa na yanar-gizo |
connection type | Nau'in hadin yanar- gizo |
data plan | tsarin haɗin yanar gizo |
data roaming | romin haɗin yanar gizo |
domain controller | Madaukin jakar yanar-gizo |
Ethernet | Wayar kwamfuta ta yanar-gizo |
feed | tashar raba yanar-gizo |
homework website | shafin yanar gizo na aikin gida |
Internet access provider | mai samar da iso ga yanar-gizo |
Internet address | Adireshin yanar-gizo |
Internet Key Exchange | Mashigar sarrafa yanar-gizo |
Internet Protocol | Gidan tara yanar-gizo |
intranet | Yanar gizo |
offline mode | Cika fom in ba’a cikin yanar-gizo |
online account | Hanyar shiga yanar-gizo |
online identity | Shaidar shiga yanar-gizo |
Personal Area Network | Hanyar layin sadarwar yanar gizo PAN |
phishing | Hanyar damfara a yanar-gizo |
phishing website | Yanar-gizo mai leƙan asirri |
Present Online | Gabatarwa ta Yanar gizo |
RSS feed | Tashar raba yanar-gizo ta RSS |
Search on Web | Bincike a kan Yanar gizo |
sign in | shiga yanar-gizo, shiga |
sign out | fita, Fita daga yanar gizo |
sign-in info | bayanin shiga yanar gizo |
sign-in information | bayanin shiga yanar gizo |
site | Rukunin Yanar- gizo |
Site Reports | Taskacewar shafin yanar-gizo |
sponsored site | Yanar- gizo ta daukar nauyi |
stream | watsuwa, Aike sauti kai tsaye a yanar- gizo |
subsite | Yankin sashen yanar- gizo |
syndicated content | Hade-haden yanar gizo |
user name | Sunan shiga yanar-gizo |
web address | adireshin yanar gizo |
web app | aikin yanar gizo |
web application | aikin yanar gizo |
web connection | Kama aikin yanar gizo |
Web discussion | Tattaunawa a yanar -gizo |
web feed | Hade-haden yanar gizo |
web filtering | tace yanar gizo |
Web Folders | Aljihunan yanar gizo |
Web page | Shafin yanar gizo |
web page | Shafin yanar-gizo |
Web Page Preview | Kamantaccen shafi yanar-gizo |
Web Part | Sashan yanar- gizo |
Web query | Matambayin bayanan yanar gizo |
Web restrictions | Shingen yanar-gizo |
Web server | Sabar yanar gizo |
Web service | Aikin yanar gizo |
WebDAV | Hukumar Raba yanar- gizo |
webpage | shafin yanar gizo |
Windows Live Sign-in Assistant | Mai taimaka ma shiga yanar-gizo na Windows Live |
Windows Update website | shafin yanar gizo na Windows Update |
World Wide Web | Hanyar samun bayanan yanar gizo |
World Wide Web Distributed Authoring and Versioning | Kirkira da Sarrafa Shafin Yanar-Gizo na intanet da aka samar |
XML feed | Tashar raba yanar-gizo ta XML |